iqna

IQNA

Daya daga cikin falsafar azumi shi ne fadakar da mawadata halin da talakawa ke ciki da kuma tausaya wa talakawa. Don haka, daya daga cikin muhimman shawarwari ga masu azumin Ramadan, ita ce sadaka da kyautatawa ga jama'a, musamman ma talakawa.
Lambar Labari: 3488874    Ranar Watsawa : 2023/03/27